iqna

IQNA

Bayanin Mufti Na Lebanon:
Tehran (IQNA) Mufti Jafari na kasar Labanon ya jaddada a cikin wata sanarwa dangane da matsayinsa kan Salman Rushdie da aka yi masa cewa: kasashen Yamma sun yi wasa da Salman Rushdie kuma yanzu haka suna zubar masa da hawayen kada. Ba za mu ji tausayinsa ba.
Lambar Labari: 3487695    Ranar Watsawa : 2022/08/16